BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Wane ne Bako Gorgore, kwamandan ISWAP da ya jagorancin kisan Shekau?
Ɗaya daga cikin fitattun masu bincike kan ayyukan ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi a Najeriya, Zagazola makama na daga cikin waɗanda suka hyi iƙirarin kisan Malam Bako.
KAI TSAYE, 'Iran ta kai hare-haren makamai masu linzami kan Isra'ila'
Wannan shafi na kawo muku bayanai kai tsaye dangane da al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Ƙasashen duniya 10 mafiya ƙarfin soji a 2026
Shafin Global FirePower Index mai nazarin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya ta fitar da jerin ƙasashen da suka fi ƙarfin soji a 2026.
Me ya sa Trump ke neman ɗauki daga ƙungiyar NATO a yaƙin Iran?
Mista Trump ya yi gargaɗi ga ƙungiyar tsaro ta NATO idan har ba ta taimaki Amurka ba a yaƙin da yake yi da Iran musamman neman ƙwace ikon mashigar Hormuz.
Manyan kungiyoyin Firimiya da Turai na son Hall, Chelsea ta nace wa Messi
Masu farautar 'yan wasa daga Man City, da Liverpool, da Arsenal, da RB Leipzig, da Dortmund, da kuma Barcelona, na sa ido a kan matashin dan bayan Newcastle, Lewis Hall, yayin da Chelsea ke fargabar a yi mata shigar sauri a kan Rayane Messi na Strasbourg.
Shekarar da aka yi azumin Ramadan ‘28’ a Saudiyya
A shekarar 1984, Saudiyya ta shaida wani abu da ba a saba gani ba a tarihin ƙasar game da watan azumin Ramadan.
Mun yi amfani da makaman Sejil karon farko kan Isra'ila - IGRC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 15/03/2026
Wace dabara Iran ke amfani da ita a yaƙinta da Amurka da Isra'ila?
An yi amannar cewa makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa su ne abin da rundunar tsaron Iran ke bugun ƙirji da su.
Tambayoyi 7 da bai kamata namiji ya yi wa mace ba
Kafin ka buɗe baki ka fara magana da mace, ya kamata ka tambayi kanka, shin wannan tambayar da zan yi tana kan layi kuwa, ko kuwa tambayar za ta iya tayar da ƙura?
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 16 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 16 Maris 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 16 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 15 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Madrid za ta sayar da Camavinga, Arsenal ta fara cinikin Lukeba
Real Madrid za ta saurari tayi a kan dan wasanta na tsakiya na Faransa, Eduardo Camavinga, yayin da Arsenal ta fara cinikin Castello Lukeba, na RB Leipzig, da Jamus.
Ko ƙungiyoyin Premier za su kai labari a Champions League?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga ranar 9 zuwa 14 ga watan Maris 2026.
Man Utd ta ware mutum biyar don maye gurbin Carrick, Arsenal na son Goretzka
Man United, ta ware wasu kociyoyi biyar da za ta iya zabar wanda zai maye gurbin Michael Carrick, a bazara, yayin da Arsenal ke shirin gabatar da tayin sayen dan wasan tsakiya na Bayern Munich da Jamus Leon Goretzka.
Barca na son Haaland, Man Utd na zawarcin Fernandes
Barcelona ta tattauna da Manchester City a kan Erling Haaland, yayin da Man Utd ke zawarcin Mateus Fernandes na West Ham, wanda zai tafi idan kungiyar ta fadi daga Firimiya.
Arsenal da Liverpool na fafatawa kan Jeltsch, Murillo zai koma Man U
Manchester United na neman dan wasan baya na Nottingham Forest Murillo, Arsenal ta nuna sha'awar daukar Tino Livramento, Tottenham Hotspur za ta bar Antonin Kinsky ya tafi aro.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Osama bin Laden: Yadda rayuwarsa ta sauya daga yaro mai alkunya zuwa ɗaukar makami
Mahaifin Osama Bin Laden, Mohammed bin Laden, shi ne mamallakin wani fitaccen kamfanin gine-gine kuma ana yi masa kallon ɗaya daga cikin attajirai a Saudiyya.
Yadda za ku kula da kanku lokacin azumin Ramadan
Domin tabbatar da ganin ba a shiga mawuyacin hali ba a yayin da ake kamewa daga cin abinci da shan ruwa, yana da muhimmanci a kula da abubuwan da ake ci kafin azumin da kuma a cikin Ramadan.
Za mu mayar da martanin kowane hari kan makamashinmu - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 14/03/2026
Abin da Trump ya ce kan sasanci da Iran
A wata hira da ya yi da kafar NBC ta wayar tarho a ranar Assabar, Donald Trump ya ce Iran tana son ƙulla yarjejeniya amma shi ne a yanzu ba ya so saboda bai gamsu da sharuɗɗanta ba.
Mene ne matsayin azumin mai zalunci a Ramadan?
A cewar malam, akwai ƙa'ida ta hukuncin mutum yana wani laifi sannan kuma ya yi wani aikin kirki, "in dai ba wani abu aka samu na cewa abu kaza ya na rusa aikin mutum ba, aikinsa daban, zaluncinsa daban."
Abin da ya sa Senegal ta amince da tsauraran dokokin haramta auren jinsi
Ƴan majalisar dokokin ƙasar 135 ne suka goyi bayan matakin, yayin da babu ɗan majalaisar da ya goyi bayan adawa da matakin, sai kuma ƴan majalisa uku da ba su kaɗa ƙuri'arsu ba.
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Yadda yaƙin Iran ke neman raba kan Amurka da ƙasashen Turai
Shugabannin kasashen Turai sun yi kakkausar suka ga matakin da Amurka ta dauka na sassauta takunkumin da ta kakaba wa Rasha - suna masu cewa hakan zai kara rura wutar yakin da Vladimir Putin ke yi a Ukraine.
Su wane ne Sharifan Kano, kuma mece ce alaƙarsu da Annabi Muhammadu?
Su kansu al'umma ce daban-daban, daga mutane daban-daban da suka isa birnin na Kano tun shekaru aru-aru.
Waɗanne ƙasashe ne ke cin ribar yaƙin Amurka da Isra'ila kan Iran?
Yaƙin Amurka da Isra'ila kan Iran yana jefa yankin da ma duniya cikin wani yanayi. Ya rikita ƙasashen yankin Gulf da kuma tilasta dubban mutane a Gabas ta Tsakiya barin muhallansu.
Babu alamar cewa an raunana gwamnatin Iran - Sharhi
Wannan shafi ne da ke kawo muku rahoto kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 13 ga watan Maris 2026.
Sanatocin Najeriya 9 da suka koma ADC a cikin makon nan
A farkon watan Yulin 2025 ne jiga-jigan hamayyar ƙasar suka amince da yin ƙawance a jam'iyyar ADC domin ƙalubalantar shugaba Tinubu na APC a zaɓen 2027.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




































































